专业歌曲搜索

Dama - Namenj/Hamisu Breaker.mp3

Dama - Namenj/Hamisu Breaker.mp3
[00:00.000] 作曲 : Ademola ...
[00:00.000] 作曲 : Ademola Tarka/Hamisu Said Yusuf/Ali Jubril Namanjo
[00:17.267]Baby ina kwana
[00:19.020]Baby ina gajiya
[00:21.282]Shin kin tashi lafiya
[00:24.551]Rabin raina
[00:26.058]Soyayya da ƙafiya
[00:27.808]Nake miki kin jiya
[00:30.329]Tabbas kin iya soyayya
[00:33.338]Rabin raina
[00:34.582]Da ma da ke na fara haɗuwa
[00:36.586]da na yi aure tuntuni
[00:38.849]Zama dake akwai ƙaruwa
[00:41.107]haƙiƙa ni kina burge ni
[00:43.116]Da ma da ke na fara haɗuwa
[00:45.377]da na yi aure tuntuni
[00:47.383]Zama dake akwai ƙaruwa
[00:49.646]haƙiƙa ni kina burge ni wayyo
[00:52.902]Soyayya na da daɗi
[00:55.163]Lobayya na da daɗi
[00:57.426]Amma dake tafi daɗi wayyo
[01:00.941]Soyayya na da daɗi
[01:02.704]Lobayya na da daɗi
[01:04.954]Amma dake tafi daɗi wayyo
[01:10.732]Da ma za ki yarda da duk batunsa na soyayya ne
[01:14.753]Ke ma ki amince da ƙudurinsa na alheri ne
[01:19.268]Wanda tasiri ne
[01:21.527]A zuciya ki zaune
[01:24.281]Ya ba ki zuciya ta yi duka kyauta autar ma
[01:28.305]Zan so ki bi yarda
[01:30.054]Ki gaya masa kin ragi tsada
[01:32.563]Ni batun na jaddada ki gwada min za ki mutulta
[01:36.587]Ki dakata ki ji ’yan mata
[01:39.097]A yau bikinku muke fata
[01:41.349]Mun shaida kun zama ’yan gata
[01:43.610]Ki tausawa masa raina
[01:44.867]Кaunarki ta kama ni tun farko
[01:48.879]Ni fatana ni da ke mu yi ƙarƙo
[01:53.143]Aurenmu da ni da ke ya yi ƙarƙo
[01:57.657]Mu haifi yaya masu albarka
[02:01.926]Da ma da ke na fara haɗuwa
[02:03.932]da na yi aure tuntuni
[02:06.193]Zama dake akwai ƙaruwa
[02:08.199]haƙiƙa ni kina burge ni
[02:10.462]Da ma da ke na fara haɗuwa
[02:12.724]da na yi aure tuntuni
[02:14.729]Zama dake akwai ƙaruwa
[02:16.980]haƙiƙa ni kina burge ni wayyo
[02:20.245]Soyayya na da daɗi
[02:22.509]Lobayya na da daɗi
[02:24.771]Amma dake tafi daɗi wayyo
[02:28.024]Soyayya na da daɗi
[02:30.032]Lobayya na da daɗi
[02:32.297]Amma dake tafi daɗi wayyo
[02:42.072]Soyayya daɗi
[02:48.350]Soyayya daɗi
[02:50.857]Soyayya daɗi
[02:52.601]Soyayya daɗi
展开